6 Maris 2026 - 21:40
Source: ABNA24
Hizbullah Suna Arangama Mai Tsanani Da Sojojin Isra'ila

Hizbullah a halin yanzu suna ci gaba da arangama da sahyoniyawa a daren nan inda wani bidiyo ke nuna yadda suka tarwatsa wata tankar yaƙin Merkava

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Hizbullah ta ce: martani ga harin da Isra'ila ta kai, mun kai hari garin Shumira da makami mai linzami. Sannan mun harba makami mai linzami kan sojojin Isra’ila a sansanin CIRA. Sannan mun kai hari kan sansanin Umayad da ke Safad da aka mamaye tare da gungun jiragen sama marasa matuka. Mujallar World Plus ta ruwaito cewa: Hizbullah ta fitar da hotunan wani hari da ta kai kan wani kamfanin masana'antar jiragen sama na Isra'ila a Tel Aviv. Wanda bidiyo ke kasan wannan rahoton

Your Comment

You are replying to: .
captcha